Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
A cewar Malam Shekarau, ingancin ɗan takara shine muhimmin abin dubawa a zaɓe mai zuwa, ya ƙara da cewa babu wani tsarin karɓa-karɓa cikin jam'iyyar APC face ka
Yayin da yake gabatar da jawabi a gaban dumbin al'ummar Fulani a garin Jere, Sheikh Gumi ya bayyana damuwarsa a kan yadda hanyar Kaduna zuwa Abuja ta zama abar
An saka wa wasu fasinjoji 100 takunkumin hana fita ƙasar waje saboda sun ƙi zuwa yin gwajin korona da aka wajabtawa waɗanda suka dawo Najeriya. An yin gwajin ne
Abokan hamayyarka za su bi diddigin rayuwarka ta baya da tarihin iyayenka don samo abin suka, idan babu su kirkiro wanda za su gayawa jama'a ba. Idan ke mace ce
Hukumar 'yan sanda ta samu nasarar cafke wasu mutane 18 a Zamfara da ake zargi da tada tarzoma tare da lalata wassu dukiya ciki har da fadar Sarkin Shinkafi
Kungiyar ta NAAT na kokarin shiga yajin aiki a sakamakon rashin samun yadda suke so daga ASUU dangane da kudin da aka sake musu biyo bayan dogon yajin aiki.
Wasu mahara sun yanka wani mafarauci mai shekara 47, Mista Wabari Ukpaka, a yankin Chiji da ke unguwar Abaji a birin Abuja, Daily Trust ta ruwaito. Wani mazauni
'yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta siffanta kama Sowore da akayi a matsayin tauye hakki da ba tare da wani babban laifi ba. Tace kowa na da 'yancin zanga-zanga.
Sojojin sun samu bayanan sirri ne daga majiya, daga nan suka kai hari mafakar 'yan ta'addan. Sun samu nasarar kashe da dama tare da rusa gine-ginensu a wurin.
Labarai
Samu kari