Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Akwai chakwakiya da yawa a kasafin kudin 2021
Akwai chakwakiya da yawa a kasafin kudin 2021
daga  Salisu Ibrahim

A rahoton da jaridar Vanguard ta wallafa ta gano cewa akwai kura-kurai da yawa a kasafin kudin da shugaban kasa Muhammadu ya sanya hannu a makon da ya gabata.