Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Budurwa ta rasu kwanaki 5 kafin daura mata aure
Breaking
Budurwa ta rasu kwanaki 5 kafin daura mata aure
daga  Aminu Ibrahim

Wata budurwa yar kasar kamaru da ke karatun zama ma'aikaciyar jinya, Petra Nji ta rasu a hatsarin mota kwanaki biyar kafin a daura mata aure. Petra da mijin da

Shugaba Buhari ya amince da nadin jakadu 95
Breaking
Shugaba Buhari ya amince da nadin jakadu 95
daga  Aisha Musa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin jakadun Najeriya 95 zuwa kashe daban daban a ranar Talata, 12 ga watan Janairu. kamar yadda fadarsa ta sanar.

Za'a koma makarantu ranar18 ga watan Janairu- PTF
Breaking
Za'a koma makarantu ranar18 ga watan Janairu- PTF
daga  Abdul Rahman Rashid

Fadar shugaban kasa a ranar Talata ta bayyana cewa za'a koma makarantu ranar 18 ga watan janairu a duk fadin Nigeria, saidai idan ma'aikar Ilimi ta saki wani