A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ja tawagar manyan APC inda suka mika dan ga gwamna Abba Kabir Yusuf don ya nemi takara a 2027.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Da yake maida martani akan buɗe makarantu ranar 18 ga watan Junairu, Julius Ihonvbere, shugaban kwamitin majalisa akan ilimi yace buɗe makarantu babbar barazana
'Yan kasuwa 18 da aka sace sun samu an sake su jiya Asabar bayan biyan kudin fansa. Kungiyar 'yan kasuwan arewa sun tabbatar da sakin su a yammacin jiya Asabar.
Gwamnan jihar Borno, ya bayyana cewa ba muslumai da bakaken fata kadai ne a cikin 'yan Boko Haram ba. Gwamnan yace akwai Kiristoci da fararen fata a cikinsu.
Tsohon karamin ministan Kudi da Cinikayya da Masana'antu, Sanata Jubril Martins-Kuye ya rasu yana da shekaru 78 a duniya. Daya daga cikin yayansa, Bolaji, ya ta
A lokacin da yake jawabi a wajen taron lakcar shekara ta Gani Fawehinmi karo na 17 a Legas, Zulum ya ce kalubalen tsaro a Borno na da hadari ga kowane bangare
Bayan shekaru 4 suna soyayya, ta rabu da saurayinta saboda ya shiga kungiyar nan da ta bayyana, Stingy Men Association of Nigeria ta matsolai a jihar Kano.
'Yan sanda sun ceto mutane takwas daga hannun masu garkuwa a kauyukan Gidan Barga da Dangajeru da ke Kananan hukumomin Tsafe da Talata na jihar yayinda suka kam
Wani matashi, Abdullahi Danladi, mai shekaru 25, ya ce bada son ransu suke shan Sholisho ba, kaddara ce da mutum bai isa ya tsallake ba, a cewarsa, yana mai kaf
Wani jigo a jam'iyyar APC jihar Zamfara ya bayyana cewa bashi da kudin da zai biya kudin fansae 'ya'yansa 7 da a ka sace. Ya kuma ce yana adawa da biyan fansa.
Labarai
Samu kari