Wani masani ya ce tsohon tarihin masarautar Kano ne dalilin da ya kawo jinkiri a shari'sr da ake tsakanin bangaren Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
Wani masani ya ce tsohon tarihin masarautar Kano ne dalilin da ya kawo jinkiri a shari'sr da ake tsakanin bangaren Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II.
Cikin takaici da alhini wata budurwa mai amfani da suna Reddishwine3 a kafar sada zumuntar zamani ta bayyana yadda saurayin ya tozartata a wata fita da kawaye.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta damke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria, Daily Trust ta wallafa.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, yayi fitarsa na karshe a matsayin shugaban kasar daga fadar White House.
Kungiyar ta bayyana cewa hankalinta ya kai kan wani faifan bidiyo da ke yawo a yanar gizo inda aka ji Gwamnan na fadawa magoya bayansa kar su yarda da rigakafin
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya kai ziyara jihar Sokoto don jajantawa takwararsa, gwamna Aminu Waziri Tambuwal, bisa mumunar gobarar kasuwar ta da faru.
A kudurin gwamnatin tarayya na cire mutane sama da miliyan 20 daga kangin talauci, mataimakin shugaban kasar ya bayyana an kusa samun nasarar haka a kasar.
Jim kadan kafin fara taron, shugaba Buhari ya rantsar da wasu sabbin kwamishinoni guda uku a hukumar da'ar ma'aikata (CCB) da kuma sabon kwashina guda daya a hu
Tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya soki umarnin gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, na korar makiya daga dazukan Jihar saboda tsaro.
Hukumar yan sanda ta bayyana cewa yara 18 da aka ceto daga hannun matan da suka sace su daga jihohin Arewa, har yanzu ba'a gano iyayensu ba bayan shekara guda.
Labarai
Samu kari