Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House

Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House

- A ranar 20 ga Junairu, 2021, wa'adin Donald Trump ya kawo karshe

- Da safiyar Laraba misalin karfe 8, Trump ya fita daga fadar White House

- Yanzu haka yana hanyarsa ta zuwa mahaifarsa, Florida

Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, yayi fitarsa na karshe a matsayin shugaban kasar daga fadar White House.

Trump ya tashi cikin jirgin Marine 1 daga White House zuwa Joint Base Andrews inda aka shirya masa walimar kare wa'adin mulki.

Zai gabatar da jawabi a walimar.

Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House
Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House
Source: Facebook

Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House
Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House
Source: UGC

DUBA NAN: Saura kiris mu cire 'yan Najeriya 20m daga kangin talauci - Osinbajo

Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House
Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House
Source: Facebook

DUBA NAN: Ooni da Ataoja sun ba takarar tsohon Gwaman Legas, Bola Tinubu goyon-baya

Mun kawo muku cewa Donald Trump a ranarsa ta karshe a ofishin shugabancin Amurka ya yi wa sama da mutane 100 afuwa, ciki har da mawakn Amurka, Lil Wayne da Kodak Black.

Lil Wayne, wanda aka haifa Dwayne Michael Carter Jr, ya amsa laifinsa na mallakar haramtacciyar makami a jirgi mai zaman kansa yayin tafiya zuwa Miami a watan Disambar 2020, in ji rahoton Billboard.com.

Carter mai laifi ne, wanda ya samo asali daga tuhumar bindiga a 2007, wanda ke nufin daurin shekaru 10 a kurkuku lokacin da za a yanke masa hukunci a Janairu 28, 2021. Read more:

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel