Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Fitaccen malamin Kirista, Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya riga ya zabi shugaban Najeriya na gaba kafin zaben 2027, yana cewa ikon Allah ya fi karfin siyasa.
Amotekun sun kama wani hatsabibin barawo wanda ya tabbatar da cewa ya yi fashi a gidaje fiye da 100, sannan ya yi wa matan mutane sama da 50 fyade a jihar Ondo.
Kwamishinan yan sandan jihar Katsina, Sunusi Buba, ya ce, malam Yusuf dan shekara 47, mazaunin Maduru dake ƙaramar hukumar Mani ta jihar Katsina, shine ke jagor
Wani uba da biyu daga cikin yayan shi na daga cikin mutum 16 da rundunar yan sandan Katsina tayi baja kolin su a hedikwatar yan sandan jihar bisa zargin ayyukan
Wani bidiyo mai cike da bada mamaki ya bazu a kkafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon, an saurayi yana dukan budurwarsa yayin da abokansa suke taya shi jibgar.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe wata mata mai cikin watanni 8 kuma ma'aikaciyar lafina a titin Kaduna zuwa Birnin Gwari bayan bude wuta a motar haya
Mun kawo labarin wasu Masoya da su ka tuna soyayyar da su ka caba a Twitter. Wadannan ‘Yan mata sun tuna da tsofaffin Samari da su ka yi, wanda yanzu sun rabu.
An saka 'yan majalisar jihar Kogi gaba da caccaka bayan zagayen jihohi da suka yi suna nemawa gwamna Yahaya Bello goyon baya daga jama'a domin fitowa takara.
Rundunar 'yan sandan ta samu gagarumar nasara a yaki da ta'addanci a jihar Katsina bayan ta yi bajakolin dumbin 'yan bindiga da tarin makamansu da suka shiga ha
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da daukar fiye da matasa 30,000 aiki wanda za su samu horo kan harkokin noma, yadda za su duba samfurin kasa tare da gwajin s
Labarai
Samu kari