Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan sharuddan da Iran ta mika domin kawo karshen yaki. Trump ya ce Amurka na nazari kan sharuddan.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan sharuddan da Iran ta mika domin kawo karshen yaki. Trump ya ce Amurka na nazari kan sharuddan.
Fitaccen malamin Kirista, Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya riga ya zabi shugaban Najeriya na gaba kafin zaben 2027, yana cewa ikon Allah ya fi karfin siyasa.
Hukumar Hisbah ta Jihar Bauchi ta ce ta kama matasa shida kan zarginsu da hannu wurin shirya casun 'badala' a kauyen Dolam da ke karamar hukumar Tafawa Balewa n
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, a ranar Talata, ya rattafa hannu kan dokar daina baiwa tsaffin gwamnoni da mataimakansu na jihar kudin fansho.
Wata jarumar fina-finan Najeriya wato Nollywood ta bayyana ra'ayinta kan zaman gida da mata ke yi. Tace, ya kamata a yabawa mata saboda kasancewa matan gida.
Kasar Amurka ta tallafawa Najeriya da wani ginin katafaren asibiti da darajarsa ta kai $1.3m. Tuni aka bude asibitin a babban birnin tarayya Abuja ranar juma'a.
Jam'iyyar PDP ta kwatanta canja tsofaffin shugabannin tsaro da shugaba Muhammadu Buhari yayi a matsayin makararren mataki, don jama'a sun riga sun cutu sosai.
Da ya ke magana da jaridar Vanguard a ranar Litinin, dan majalisar bayyana cewa; "ina mamakin yadda jama'a ke manta cewa ba'a dawwama a gwamnati, watarana dole
Bayan kiraye-kiraye daga yan majalisun tarayya da manyan masu ruwa da tsaki a Najeriya suka yiwa shugaba Buhari ya sallami hafsoshin tsaro kuma ya nada wasu.
Za'a yi jana'izarsa ranar Laraba, 27 ga watan Janairu, 2021 a gidansa da ke lamba C13 Herbert Macaulay a rukunin gidajen Pent da ke Pyakkasa da misalin karfe uk
Janar Tukur Buratai ya taba tsige wanda zai maye gurbinsa a COAS, shekarun baya. An taba tsige Janar Attahiru Ibrahim a kan rikicin Boko Haram shekarun baya.
Labarai
Samu kari