Da duminsa: Alkalin farko na kotun daukaka karar Shari'ar Musulunci na jihar Kwara ya rasu

Da duminsa: Alkalin farko na kotun daukaka karar Shari'ar Musulunci na jihar Kwara ya rasu

- Allah ya yi tsohon alkali Abdkadri Orire rasuwa

- Tsohon alkalin ya rasu yana da shekaru 87 a duniya

- Shine alkalin farko na kotun daukaka karar Shari'ah a jihar Kwara

Alkalin farko na kotun daukaka karar shari'ar Musulunci na jihar Kwara, Mai shari'a Abdkadri Orire ya rasu.

Tsohon alkalin ya rasu a ranar Talata yayin da yake da shekaru 87 a duniya, gidan talabijin na TVC ya ruwaito.

KU KARANTA: Sai da 'yan daba suka fara harbe-harbe kafin su bankawa gidan Igboho wuta, 'Yan sanda

Da duminsa: Alkalin farko na kotun daukaka karar Shari'ar Musulunci na jihar Kwara ya rasu
Da duminsa: Alkalin farko na kotun daukaka karar Shari'ar Musulunci na jihar Kwara ya rasu. Hoto daga @tvcnewsng
Source: Twitter

KU KARANTA: Hotunan auren yara 2 da karya bayan sun fara fitar da hakora ta dasashin sama

Karin bayani na nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel