Shugaban tsagin ADC a Najeriya, Nafi’u Bala ya musanta rahoton da ke cewa ya yi nadamar rikicin jam’iyya tare da zargin rayuwarsa na cikin haɗari.
Shugaban tsagin ADC a Najeriya, Nafi’u Bala ya musanta rahoton da ke cewa ya yi nadamar rikicin jam’iyya tare da zargin rayuwarsa na cikin haɗari.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Marasa rinjaye na majalisar dattawa sun nuna gamsuwarsu a kan sabon nadin sabbin hafsoshin sojin da aka samu a kasar nan.Sun nuna sakankancewarsu da cewa za.
Akwai jan aiki gaban tsofaffin Hafsun Sojoji, kiran a bincike su ya taso bayan an cire su. ‘Yan Najeriya sun ce shugabannin tsaron suna da laifin da za su amsa
Wani fusataccen magidanci ya je kafar sada zumuntar zamani domin daukar fansa daga matarsa wacce ke cin amanarsa da kaninshi, Kamar yadda Bidiyon ya nuna dai.
Da yake magana a gidan talabijin din Channels yayin wata hira da shi, IGP Adamu ya bayyana cewa wasu daga cikin matasan da suka gudanar da zanga-zangar suna dag
A ranar Talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya maye gurbin hafsoshin tsarin kasar nan da suka kasance a ofishinsu tun 2015 da wasu sabbin, The Cable tace.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar halaka 'yan kungiyar Boko Haram guda takwas a wata arangama da suka yi a baya bayan nan a jihohin Borno da Yobe, The Pun
A jiya ne shugaba Muhammadu Buhari ya nada sababbin Hafsun Sojoji a Najeriya. Wannan zai iya sa ayi wa wasu manyan Jami’ai ritaya tare da tsofaffi hafsun sojin.
An soki yadda aka nada shugabannin tsaro ba tare da akwai Sojan Ibo ba. Manyan Ibo da Kungiyoyin suna ganin nadin da aka yi ya nuna son kan shugaban Najeriya.
Rundunar yan sandan Najeriya (NPF) ta kori wata mata mai mukamin kofur (corporal) mai suna Olajide Omolola bayan ta yi ciki kuma bata da aure. A wani rahoto da
Labarai
Samu kari