Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Jami'an sojojin Najeriya a barikinsu sun cika da farin ciki yayinda suka samun lamarin sallaman tsaffin hafsoshin tsaro a ranar Talata da kuma sanar da wadanda.
Rundunar sojojin Najeriya sun samu nasarar mamaye sansanonin 'yan ta'addan Boko Haram biyo bayan nada sabbin hafsoshin sojoji. Sun samu mamaye sansani 4 yanzu.
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya yi maraba da nadin sabbin hafsoshin tsaro, yayin da yake mika godiya ga tsofaffin hafsoshin, musamman babban hafsan sojojin ka
Mai kamfanin Microsoft Bill Gates, ya bayyana wa gwamnatin tarayya cewa, gyara fannin kiwon lafiya ya fi muhimmaci fiye da kudurin sayen rigakafin Covid-19.
Wata sabuwar cuta da ta barke a wani bangaren jihar Sokoto ta fara kashe mutane. Gwamnan jihar ya ce cutar ta kashe mutum 4 yayin da 24 suke jinya a asibiti.
Sakamakon sallaman Laftanan Janar Tukur Buratai matsayin shugaban hafsoshin Sojin Najeriya ranar Talata, ya zama babban hafsa mafi dadewa kan kujerar mulki.
Biyu daga cikin kananan yara 18 da aka kai jihar Gombe daga bisani aka mayar da su jihar Anambra 'yan asalin Kano ne,shugaban kungiyar iyayen da 'ya'yansu suka.
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa za ta hada kai ma'aikatan lafiya don bin kadin kudin alawus na ma'aikatan lafiya da suka mutu a kan aikin jinyar masu Covid-19.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya shiga jerin gwamnonin Najeriya da suka kamu da cutar Coronavirus. Rahoton TVC News ya nuna cewa Ortom ya kamu da cutar.
Labarai
Samu kari