Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Na ziyarci shugaba Buhari ne a matsayina na shugaban majalisar sarakunan kabilar Yoruba domin samun tabbacinsa cewa babu wani bangare da zai saka siyasa a batun
Sarkin Musulmi na Sokoto, Alh. Muhammad Sa'ad Abubakar III, a ranar Laraba ya shawarci gwamnati da kada ta matsa wa 'yan Najeriya akan riga kafin COVID-19.
Kungiyar dattawan arewa ta ce ba canja shugabannin tsaro ne kadai zai kawo garanbawul ba ga matsalolin tsaron da Najeriya take fuskanta, Punch ta wallafa hakan.
Ministan Kwadago da Ayyuka, Chris Ngige ya taya Shugaba Muhammadu Buhari murna saboda nada sabbin manyan hafsoshin sojoji inda ya bayyana shi a matsayin "cika a
Shugaba Muhammadu Buhari ya ratttafa hannu kan sabon dokan daurin watanni 6 a gidan kaso kan duk wanda aka kama yana saba dokokin kariya daga cutar Korona.
Rundunatr sojin Nigeria ta jibge dakarunta mata guda 200 a babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna domin su bayar da gudunmawa wajen yakar 'yan ta'addar da suka addabi
Shugaban haramtacciyar kungiyar masu yakin kafa kasar Biyafara watau IPOB, Nnamdu Kanu, ya ce Hausawa na nuna halayen kirki wajen alaka da yan kabilar Igbo.
Dazu Shugaban kasa Buhari ya hadu da Hafsun Sojojin da ya nada a fadar Aso Villa. Wannan ne karon farko da Muhammadu Buhari ya hadu da sababbin hafsun tsaro.
Ma'aikatar sadarwa ta kasa ta bai wa kamfanoni da wasu kungiyoyi a Najeriya damar yi wa 'yan Najeriya rajistan NIN. Ma'aikatar ta yarda a sake bude cibiyoyi.
Labarai
Samu kari