Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta tsayar da dan takararta na Gwamna. APC ta zabi Jamilu Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya nuna alhini kan rasuwar fitaccen mawakin gargajiyar Hausa, Alhaji Surajo Mai-Asharalle, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Najeriya ta sauya lamba ta 149 cikin jerin kasashe mafi rashawa a duniya a 2020, bisa alkaluman binciken da Transparency International ta saki. Najeriya ta samu
Wani dan shekara 37 da ake wa zargin damfara, Kelvin Odion, ya shiga komar yan sanda a Jihar Ogun bayan ya mallaki katinan ATM 17 ba bisa ka'ida ba. Odion, wan
Gwamnonin Arewa sun ji dadin nada sababbin shugabannin sojoji. Shi ma Gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya jinjinawa Buhari a kan wannan nadi da aka yi a makon nan.
Mai rajin kare rayukan Yarabawa, Sunday Adeyemo Igboho, ya bayyana cewa bayan samun nasaran fitittikan Fulani daga jihar Oyo, yanzu jihar Ogun zai garzaya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyanawa sabbin hafsoshin sojoji cewa ba abu ne mai sauki ba cika wa 'yan Najeriya alkawuran da ya dauka musu a zaben 2015.
A ranar Laraba, 27 ga watan Junairu 2021, Mutane 1,861 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba.
Wasu 'yan Najeriya da suka shiga kasar Saudiyya ba bisa ka'ida an kame su kuma zasu dawo Najeriya a yau. Gwamnatin Saudiyya da Najeriya sun shirya dawowarsu.
Shugaba Buhari ya sare da alkawarin kawo karshen barnar cin hanci da rashawa a ra’ayin Wole Soyinka, ya ce ba don haka ba, da yanzu wasu da yawa na kurkuku.
Gwamnatin Muhammadu Buhari za ta kashe Biliyoyin kudi a kan lantarki da aikin wasu hanyoyi. A jiya ne FEC ta amince a batar da N9.44bn a wajen wadannan ayyuka.
Labarai
Samu kari