Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Fadar Shugaban kasa a ranar Juma'a 29 ga watan janairun 2012 tace ta bankado wani shiri da ake yi na batawa Shugaban kasa Muhammadu Buhari suna saboda a bata ma
Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa, ya ce ana tsangwamanr Fulani ne a Najeriya saboda Shugaba Muhammadu Buhari ya fito daga kabilar fulani ne, Daily Trust
Yan bindiga sun kashe mutane goma sha biyu sannan sun kona gidaje a yayin da suka kai hari a wani rugan Fulani da ke kauyen Na'ikko a karamar hukumar Giwa na ji
Sarkin Musulmi, Mai marataba Muhammadu Sa'ad Abubakar III ya soki kudin goro da ake yi wa dukkan fulani saboda hare haren da wasu mutane da ake ikirarin yan kab
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake kai ziyara zuwa Daura, wannan karo domin yin rajistar Jam’iyyar APC. A ranar Talata mai zuwa Shugaban Najeriyar zai koma aiki.
Mazauna garin Igangan da ke karamar hukumar Ibarapa North a jihar Oyo sun dauki alkawarin cewa ba za su sake barin sarkin Fulani da aka kora a garin, Abdulkadri
Miyagun ‘Yan bindigan da su ka sace mutane a Jihar Taraba sun yi masu kudi, sun ce sai an biya Miliyan 52 za a fito da Matasan da aka sace a hanyar zuwa biki.
A jihar Ekiti ne ‘Yan Sanda sun cafke wani da ake zargi da tarawa da sa’ar mahaifiyarsa. Zargin kwanciya da tsohuwar nan da karfi da yaji ya kai shi kurkuku.
Shugaba Muhammadu Buhari ya tashi da Abuja inda ya nufi Daura, jihar Katsina, mahaifarsa domin musharaka a sabon rijistan mambobin jam'iyyar All Progressives.
Labarai
Samu kari