Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Lauyoyin matar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, shugaban kungiyar IMN, ya bukaci babban kotun jihar Kaduna ta janye umurnin da ta bada daga baya na umurtar hukumar ku
Sanata Kashim Shettima daga jam'iyyar mai APC mai wakiltar Borno Central ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya zabo mutanen da suka cancanta yayin nadin sabbin many
Kwamitin hana yaduwar cutar COVID-19 a Najeriya PTF na shawaran kafa dokar kulle a birnin tarayya Abuja, jihar Legas da jihar Plateau. Mamban kwamitin, Mukhtar.
Bayan korarsu daga jihar Oyo, Sarkin Fulanin Igangan, Salihu Abdulkadir, ya bayyana cewa yana kan hanyan zuwa Arewa yayinda iyalansa suka yi gudun hijra Ilori.
Shugaban kasa Muhaammadu Buhari ya mika wasika dauke da bukatar tabbatar da sabbin hafsoshin tsaron da ya nada ga majalisar tarayyar kasar nan, Premium times.
Kungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) ta bayyana goyon bayanta dari bisa dari ga shugaban jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, don ya gaji shugaba Buhari.
Wasu 'yan bindiga sunyi garkuwa da hadimin wani dan majalisa mai wakiltar Oru ta yamma dake jihar Imo, Dominic Ezerioha.Sun yi garkuwa da Chetachi Linus Igboen.
Sanatan jihar Borno Ali Ndume ya sake caccakar Gwamnatin Shugaba Buhari ya ce babu abin gani-a-yaba a shekarar 2020 game da tsarin SIP da aka kawo a Najeriya.
Wani matashi mai shekaru 29 mai suna Badmus Rasheed a ranar Alhamis ya sheka lahira a Ibadan bayan 'yan daba sun kai hari ofishin 'yan sandan Mapo, Ibadan.
Labarai
Samu kari