Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa zai kai sojojin ruwan Amurka su ceto jiragen da suka makale a mashigar Hormuz da Iran ta toshe bayan fara yaki.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa zai kai sojojin ruwan Amurka su ceto jiragen da suka makale a mashigar Hormuz da Iran ta toshe bayan fara yaki.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
A 'yan kwanakin baya bayan nan ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu akan sabuwar dokar da zata tilasta duk wani dan sanda yin ritaya idan ya kai
Muhammadu Gambo Jimeta, tsohon Sufeto-Janar na ’Yan sanda (IGP), ya samu karin girma zuwa mukaddashin Mataimakin Sufeto-Janar (AIG) a 1982 kuma aka mayar da shi
Wani dan majalisar tarayya daga jihar Sokoto ya bayyana cewa ya kashe wani dan fashi da makami da afkawa gidansa. Ya kuma raunata wasu daga cikin 'yan fashin.
Gwamnatin jihar Borno, karkashin jagorancin gwamna Babagana Umaru Zulum ta nada sabon Shehun Dikwa. An nada Abba Umar Jato ne a matsayin sabon Shehun Dikwa.
Wasu kungiyoyin yaki da cin hanci da rashawa sunn nemi shugaba Muhammadu Buhari da ya fiida rahton abinda aka cimma dangane da lamarin shugaban EFCC, Magu.
Wani shugaban makarantar sakansare a jihar Bauchi daaka sace makon da ya gabata ya kubuta daga hannun 'yan bindiga da suka sace shi, watakila bayan biyan fansa.
Kungiyar Arewa Youth Initiative for Peace and Good Leadership ta kirayi shugabannin rundunoni da shugaba Muhammadu Buhari ya nada da su zama masu riko da amana.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta fidda sabuwar dokar hana daukar 'yan Najeriya daga wasu kasashe zuwa Dubai. Sai dai su taho kai tsaye daga Najeriya zuwa Dubai.
A wani samame da aka yi sojojin hadin-gwiwa sun wasu hallaka shugabannin Boko Haram. Bayan haka ‘Yan Boko Haram sun yi wa Shugabansu Amir Abba Gana juyin-mulki.
Labarai
Samu kari