Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Duk da tsadar da mai ke yi, gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa har yanzu ba'a gama cire tallafi kan kayayyakin man fetur ba a kasar. Ministan Man fetur, yace.
Majalisar dokokin Ondo ta tsige mataimakin kakakinta, Iroju Ogundeji, a yayin zaman majalisa na yau Talata, 24 ga watan Nuwamba, ta kuma nada Samuel Aderoboye.
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi Farfesa Maumoud Yakubu domin zama shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC karo na biyu, shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawa
Mambobi sun tsige kakakin majalisar dokokin jihar Gombe, Abubakar Ibrahim Kurba, tare da shugaban masu rinjaye a majalisar, Hanarabul Samuel Markus Markwina.
A ranar Talata, babbar kotun tarayya ta Abuja, ta umarci a kama yaron tsohon shugaban hukumar fansho, Abdulrasheed Maina, Faisal, bayan kin bayyanarsa a kotu.
Hankula sun tashi a unguwar Agodi Gate bayan rikici da aka yi tsakanin masu sana'ar acaba da ma'aikatan gidan gyaran hali na Agodi da ke Ibadan kamar yadda The
Wata kotun gargajiya ta ruguza auren ma'aurata na shekaru 10 tsakanin wata Basirat Adeyoyin da mijinta, Adeyoyin Niyi kan yunkurin kudin asiri da yawan saduwa.
Ƙungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya, ASUU, ta ce hanya guda da za a magance yawan yajin aiki ita ce kafa doka da zata haramtawa ma'aikatan gwamnati tura yaran
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya kalubalanci tsohuwar jam'iyyarsa ta PDP da ta mika tikitinta na shugaban kasa a 2023 ga kudu maso gabas don kunyata shi.
Labarai
Samu kari