Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe jami'in soja daya da dakarun sojoji 10 a jihar Benue a yayin da suka fita aiki kamar yadda rundunar Sojin Nigeria ta
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa, sojojin sama sun samu nasarar hallaka yan bindiga 24 a ƙaramar hukumar Birnin Gwari, Samuel Aruwan ne ya bayyana haka.
A cewar Adesina, caccaka da kushe da wannan gwamnatin take fuskanta ya yi yawa. Wasu mutane sun sadaukar da rayuwarsu wurin runtse ido daga gani wani amfani da.
Joint Admissions and Matriculation Board ta fito da sanarwa. Dr. Fabian Benjamin ya bayyana cewa an dakatar da zana jarrabawar ne domin a karkare wasu gyara.
ACF ta ce ta'addanci ne abinda yake mayar da arewa baya. Dama anjima ana kai hari yankin arewa a cikin watannin da suka gabata, jaridar The Cable ta ruwaito.
'Yan ta'addan ISWAP sun sha lugudan wuta biyo bayan batar jirgin yakin sojin saman Najeriya a makon da ya gabata. An hallaka wasu manyan shugabannin ISWAP.
Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC, ya daki kwano a karo na biyu yayin gabatar da jawabi.Tsohon gwamnan Legas din ya kira Dolapo Osinbajo, matar shugaban kasa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana dan hutawa ne a Landan, kasar Birtaniya. Buhari ya bayyana hakan ne a wasika ta musamman da ya aike ga Sarkin Urdu
A ranar Alhamis ne shahararren Malamin Addinin Musuluncin, Sheikh Muhammad Nuru Khalid, ya yi ikirarin cewar wadansu daga cikin masu fada-a-ji wanda ya hada da
Labarai
Samu kari