Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Rahotanni daga kasar Faransa sun nun cewa dalibai da malamai da wani jirgin farar hula ya dauko sun rasa rayukansu sakamkon hatsarin da ya rutsa da su.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Mace mai kamar maza kwauri ne babu! Wata budurwa ta birge mutane bayan ta yi bajintar da ake ganin maza da yawa ne za su iya yi ba tare da taimakon kowa ba.
Likitocin Najeriya sun janye yajin aikin da suka suka shiga a ranar 1 ga watan Afrilu. A makon jiya ne likitocin suka shiga yajin aikin da suka bayyana bukatars
Rikici ya barke a gidan yarin Bauchi sakamakon sakaci na wani daga cikin jami'an cibiyar ta gyaran hali. Mutum 7 sun jikkata kafin daga baya a shawo kan lamarin
Tsohon ministan yada labarai, Farfesa Jerry Gana da wasu manyan jiga-jigan yan siyasar kasar sun samu karbuwa a jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party.
Sheikh Ahmad Gumi, babban malamin addinin musulunci mazaunin jihar Kaduna ya ce ganin ƴan bindiga ya fi ganin Shugaba Muhammadu Buhari. A cewar Dr Hakeem Baba A
Kungiyar gwamnonin Arewa ta bakin shugabanta, Lalong sun nemi mukaddashin sufeto janar na ‘yan sanda (IGP), Usman Alkali, da ya zaunar da kasar nan lafiya.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN,ta ce ta yarda Sojoji mata da sauran jami'an tsaro mata su sanya Hijabi muddin zai karesu daga harsashin bindiga a filin yaki.
Rikici ya barke yayin zaben shugabannin jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP na shiyar Arewa maso yammacin Najeriya ranar Asabar, 10 ga Afrilu, 2021.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi bayanin yadda uwargidarsa, Hajiya Aisha Buhari, ta taimakawa rayuwar yan Najeriya ta hanyoyi daban-daban ta shirin Future Assured
Labarai
Samu kari