Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kafa makarantun Tsangaya uku a jihar domin gwamutsa karatun almajiranci da na boko a jihar, The Punch ta ruwaito. Gwamna Abdullahi
Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye, ya bayyana gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a matsayin mutumin kirki mai sanyin hali.
Rikicin kabilanci tsakanin garuruwan da ke kan iyaka na Nyuwar/Jessu aGombe wanda ya kunshi mutanen Waja da Lunguda a Adamawa, ya yi sanadiyar rasa rayuka.
Gobarar ta tashi ne da misalin karfe 4:00 na yamma a makarantar firamare da ke unguwar Pays Bas a birnin Yamai, inda azuzuwa 28 da aka yi su da zana suka kone.
Wani ango yayi batan dabo a ranar bikinsa kuma kamar yadda yace, yayi hakan ne domin ya samu ya huta a gidan abokansa saboda gajiyar da yayi Daily Monitor tace.
Ummi Zee-Zee ta bayyana cewa, da ranta tukuna ba ta mutu ba. Ta ce ta yi dogon suma ne sakamakaon wani rashin lafiya dake damunta na damuwa. Ta bada hakuri.
Muhammadu Sanusi ya ce nauyin bashin Gwamnati ya na ta tashi sosai a Najeriya. Sanusi II ya soki tsarin da ake bi na auna biyan bashi da karfin GDP na kasa.
Wasu ma'aurata 'yan Najeriya sun tabbatar da cewa soyayyar amana har a wannan zamanin akwai ta.Ma'auratan sun angwance a ranar Asabar, 10 ga watan Afirilu 2021.
Hukumar JAMB, ta zargi jami'ar Abuja da ba da guraben shiga ga dalibai ba bisa ka'ida ba. Hukumar ta kuma shawarci dalibai da su gujewa irin wannan barnar.
Labarai
Samu kari