Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Sojoji sun cafke wani Modu Ari, mai yi wa Boko Haram leken sirri a jihar Yobe. A dalilin aikin Modu Ari, ‘Yan Boko Haram su ka kai aukawa Sojoji kwanakin baya
Kasa da sa'o'i hudu bayan ziyarar da minsitan tsaro, Bashir Magashi tare da hafsoshin tsaro zuwa Maiduguri, mayakan Boko Haram sun kai farmaki garin Dikwa.
Mun kawo abubuwan da za su kawowa manyan ‘Yan siyasan PDP cikas a 2023. Za a ji ina ne ‘Yan siyasan Arewa su ka fi karfi, ta ina ne kuma za su samu nakasa.
'Yan bindiga sun sha kashi a hannun 'yan sanda a wani yankin jihar Neja. An fatattaki da dama, tare da sheke wasu 6 daga cikinsu. Da dama sun tsere zuwa daji.
Ministan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya, a ranar Lahadi, ya dira Maiduguri tare da rakiyar shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Lucky Irabor tare da.
Ministan Sadarwa Dr Pantami ya gargadi magoya bayansa da cewa, bai yarda wani ya tamkawa kowa game da zarginsa da aka yi da ta'addanci ba. Ya ce ayi musu nasiha
Shugaban ƙasa ya jajantawa jama'ar jihar Adamawa bisa harin da yan Boko Haram suka kai kwanan nan a garin Kwapre inda suka lalata dukiyoyi da gidajen jama'a.
Yan ta'addan ISWAP/Boko Haram sun kai hari barikin Sojin Kumuya dake jihar Yobe ranar Asabar, 17 ga Afrilu, 2021 inda suka lalata manyan makaman hukumar Soji.
Wani dan a mutun Buhari, Abubakar Rabiu, ya shirya taron walima ta musamman don murnar dawowar shugaba kasan daga birnin Landan inda yaje hutawa ko jinya..
Labarai
Samu kari