Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Malamin cocin Katolika ya sake caccakar jam'iyyar APC a karo na biyu biyo bayan barazanar da jam'iyyar ta yi masa na kai rahotonsa ga babban Paparoma a Rum.
A jiya Fasto Ejike Mbaka ya maida raddi kan zargin zuwa neman kwangila. Mbaka ya tanka fadar Shugaban kasa, ya ce kwarankwatsa za ta iya aukawa Garba Shehu.
Duk mai neman yin takarar shugaban karamar hukuma sai da ya yi jarrabawa. Masu neman shiga takara 38 sun fadi jarrabawar neman tikitin APC war-was a Kaduna.
Za ku ji cewa Gwamnatin Tarayya ta ribanya adadin wadanda za a ba aikin N-Power. Muhammadu Buhari ya yi wa matasa marasa aikin yi albashir a ranar Ma’aikata.
Wata fasto ta yi tofin Allah tsine ga mabobin cocinta sakamakon kin tara mata kudin shaglin murnar bikin zagayowar ranar haihuwarta da suka yi a wani bidiyo.
Gwamnan jihar kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya kara shekarun ritaya na malaman makarantu har da na gaba da sakandare a jihar daga 60 zuwa 65. Ganduje ya sanar.
An samu hargitsi da tashin hankali a yankin Gangare na fitacciyar kasuwar Mile 12 dake karamar hukumar Kosefe na jihar Legas a ranar Juma'a bayan an zargi wani.
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi a ranar Lahadi ta kama wasu harsasai 753 na wata muguwar bindiga GPMG a jihar. An boye harsasan a wani buhu wanda aka saka.
Hukumar jami'an tsaron farin kaya (DSS) ta ja kunnen miyagun jama'an da ke kokarin tarwatsa Najeriya da zaman lafiyanta da su gaggauta dena hakan, The Cable.
Labarai
Samu kari