Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Jami'an tsaro a jihar Imo sun kama wani da ake zargin shine ke daukan nauyin kai hare-hare a jihar, an kama shi ne a Aboha-Ohi kusa da Assembly Owerri/Orlu road
Mataimakin Limamin Masallacin tarayya, Farfesa Ibrahim Maqari, ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince da biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa ba.
Mayakan Boko Haram sun dira wasu yankunan jihar Bauchi in da suka mamaye wasu kananan hukumomi hudu na jihar. Gwamnatin jihar ta tabbatar da faruwar lamarin.
Tshohuwar ministan ilimi, Oby Ezekwesili, ta maida martani ga hukumar tsaro ta DSS, tace babu wanda keson tarwatsa Najeriya face ayyukan shugaban ƙasa Buhari.
Yan bindiga sun kashe kwamishina a hukumar Fansho ta jihar Kogi, Mr Solomon Akeweje sannan sun sace shugaban karamar hukumar Yagba ta Yamma, Mr Pius Kolawole, T
Wani mai sana'ar yankan farce ya bayyana yadda yake samun akalla N45,000 a kowane wata. Ya kuma bayyana yadda ya yi kaura zuwa jihar Edo don yin sana'ar tasa.
Gwamnatin Ondo tace tana kokarin tabbatar da cewa ta mayar da matasan arewa 45 da aka kama a karamar hukumar Okitipupa da ke jihar zuwa jihohinsu cikin koshin l
Wani Fasto ya bayyana cewa, Buhari ya gaza don haka yana ta addu'ar Allah ya karya mulkinsa. A cewarsa, Najeriya ba ta fuskanci matsaloli ko lokacin yakin basas
Yan bindigan da suka sace daliban jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna sun yi barazanar kashe sauran dalibai 17 dake hannunsu idan gwamnatin Kaduna bata biya.
Labarai
Samu kari