anata Seriake Dickson ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar NDC ta ke ta tattauna da sauran 'yan adawa domin yin hadaka a zaben 2027 da ke tafe domin fuskantar APC.
anata Seriake Dickson ya bayyana cewa a shirye jam'iyyar NDC ta ke ta tattauna da sauran 'yan adawa domin yin hadaka a zaben 2027 da ke tafe domin fuskantar APC.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Har yanzun tsugune bata ƙare ba ga kamfanin twitter, domin gwamnatin tarayya na ƙara binciko wasu laifuka da kamfanin yayi mata wajen ƙara wutar rikici a ƙasar
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana hanyar da yake bi wajen tabbatar da ya sauke hakkinsa na yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. Ya ce dole sai ya yaki rashaw
Jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ta sanar da sallamar shugabanta, Victor Oye da wasu mambobin jam'iyyar guda 6 a ran Talata, 15 ga watan Yuni.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce babu 'yan bindiga da suka yada sansani a Dajin Falgore, kamar yadda ake ta yadawa a kafafen watsa labarai.
Jihar Neja na daga cikin jihohin da matslar tsaro tafi ƙamari a halin yanzu. Gwamnan jihar ya jihar ya sake bullo da wata sabuwar hanya domin magance matsalar.
Babban Bankin Najeriya ya karbi bakuncin gwamnan Babban Bankin kasar Gambia, domin tattaunawa kan yadda za a yi Najeriya ta buga wa kasar kudaden kasar ta.
Shugaban hukumar EFCC ya magantu kan yadda wasu bata-gari ke amfani da kudaden intanet wajen sace kudin Najeriya. Ya ce an kwato dala miliyan 20 zuwa yanzu.
A wasu yan watanni da suka gabata, jami'an tsaro musammn yan sanda suna fuskantar hari daga yan bindiga a kudancin ƙasar nan. Gwamna Uzodimma yace bai dace ba.
Ministan yada labarai da al'adu a Najeriya ya bayyana cewa, gwamnati ta karbi wasikar tuba da neman tattaunawa daga kamfanin Twitter. Sun bayyana neman sulhu.
Labarai
Samu kari