Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
A baya wasu da ake zargin fulani makiyaya ne sun taɓa kai harin Igangan, jihar Oyo, inda suka kashe mutane da dama, wasu yan ta'adda sun sake kai hari garin.
Mambobin haramtacciyar kungiyar IPOB masu rajin kafa kasar Biyafara na shirin kai hari gidan yarin dake karamar hukumar Kuje, birnin tarayya Abuja, rahoton PR.
Masarautar Karaye ta dakatad da Dagacin kauyen Butu-Butu, Abdullahi Sa'adu, na karamar hukumasr Rimingado, na jihar Kano, kan sayar da fili ga Fulani Makiyaya.
Rahotanni da muke samu sun shaida cewa, gwamnatin jihar Kano ta kame Sheikh Abdujabbar bayan gabatar da mukabalan da ta bayyana gaskiyar lamarinsa makon jiya.
Shugaban kasar Ghana, Nana Dankwa Akufo-Addo ya bude sabon babban Masallacin kasar Ghana wanda ake ikirarin cewa shine mafi girma a yankin Afrika ta yamma.
Za a rika kashe masu satar Bayin Allah da masu taikmaka masa da bayanai a jihar Neja. Gwamnati ya yarda da dokar rataye masu satar mutane da barayin dabbobi.
A daren Alhamis ne wasu miyagun 'yan bindiga suka sheke sojan Najeriya mai mukamin Manjo Janar a Abuja inda suka yi garkuwa da matarsa bayan taresu da suka yi.
Chukwuma Soludo, daya daga cikin 'yan takarar zaben gwamnonin da za a yi a jihar Anambra na ranar shida ga watan Nuwamban shekarar nan yace har yanzu yana ciki.
An yi jana'izar Hassan Ahmed, Manjo Janar a Rundunar Sojojin Nigeria, wanda yan bindiga suka kashe a daren ranar Alhamis, a makabartar barikin Lungi da ke Abuja
Labarai
Samu kari