Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Dr Sani Abdullahi Shinkafi yayi kira ga jam'iyyar da kuma sifeta janar na 'yan sandan Najeriya da su bada umarnin gaggauta tarwatsa.
Shugaba Nigeria Muhammadu Buhari ya ce jihar Kano za ta iya gogayya da takwarorinta a duniya saboda jajircewa irin na gwamnan jihar, Dr Abdullahi Umar Ganduje
Jami'an hukumar 'yan sanda sun sheke shugaban wata kungiyar garkuwa da mutane mai suna Abdullahi Bummi a jihar Jigawa. An kashe dan ta'addan ne a jihar Jigawa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce Abdullahi Ganduje ya nuna shi ba mugu ba ne da yake karasa ayyukan Gwamnonin baya, shi ma Gwamnan Kano Ganduje ya yabi Buhari.
Akwai yiwuwar NEC ta ba Shugaban kasa shawarar ya cire hannunsa daga farashin mai. NEC na neman ta goyi bayan litar man fetur ya kara tsada bayan an yi taron Yu
Dan majalisar dokokin jihar Sokoto, Sa'idu Ibrahim, ya ce a yanzu ƴan bindiga na rubutawa mutanen ƙauyuka wasika kafin su kawo musu hari, The Cable ta ruwaito.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kashe Hassan Ahmed, Manjo Janar a Rudunar Sojojin Nigeria, a birnin tarayya Abuja, Daily Trust ta ruwaito. An harbe
Labarai da dumi dake zuwa ma Legit.ng shine na kai gagarumin Lefen auren Yusuf Buhari, da namiji daya tilo ga shugaban kasa Buhari da aka yi masarautar Kano.
Ministan Gidaje da Ayyuka na Nigeria, Babatunde Fashola, ya yi watsi da ikirari da aka yi na cewa yan Nigeria kimamin miliyan 17 fuskantar kallubalen rashin isa
Labarai
Samu kari