An kama tsohon ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja bayan dawowarsa daga Enugu ta jirgin haya.
An kama tsohon ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja bayan dawowarsa daga Enugu ta jirgin haya.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Sarkin Misau, Ahmed Sulaiman ya shirya wani taro ba tare da izni ba. Hakan ya sa Sarkin ya sake samu kansa a cikin matsala saboda shirya taron adawa a Bauchi.
A ranar Lahadi ne hukumar ‘yan sandan jihar Kano ta musanta labaran da suka yi ta yawo akan harin da aka kaiwa tawagar sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun tare wasu manyan hanyoyi biyu a jihar Sokoto ranar Lahadi, inda suka sheke mutum biyu, sannan suka tafi da kusan mutane 100.
An samu labari Malaman Jami’a sun fara barazanar sake yin jajin-aiki a Najeriya. ASUU ta ce har gobe Gwamnatin Buhari ba ta cika alkawarin da aka yi da ita ba.
Masu kare Abduljabbar Kabara sun yi wa Abdullahi Ganduje raddi bayan ya yi maganganu. Lauyoyin Abduljabbar sun kawo kukan Ganduje, sun ce a sa wa Gwamnati ido.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ɗora alhakin matsalar da arewa ta tsinci kanta a ciki kan manyan shugabannin yankin, a cewarsa ba su damu ba sam.
Sojojin Nigeria na Operation Hadin Kai a Borno sun kama wani da ake zargi da laifi, Ebenezer Ojeh, wanda ya yi ikirarin cewa shi dan sanda ne mai mukamin saja d
Wasu sarakunan yarbawa sun zauna zaman tattauna lamarin Sunday Igboho a jamhuriyar Benin. Wannan zaman ya biyo bayan kame Sunday Igboho a jamhuriyar ta Benin.
Mutane akalla 145 ne aka kaddamar a matsayin masu kula da daurin auren Yusuf Buhari da Zahra Ado Bayero, wanda zai gudana a ranar 20 ga watan Agusta mai zuwa.
Labarai
Samu kari