Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Tun bayan wajabta wa kowane dan Najeriya mallakar lamabar katin zama dan ƙasa NIN, Gwamnatin tarayya ta kara wa'adin haɗa NIN da SIM sau shida tun watan Disamba
Bayan kwanaki 20 a hannun masu garkuwa da mutane, dalibai 20 daga cikin waɗanda aka sace a makarantar Bethel Baptist dake Kaduna sun kubuta daga hannun barayin.
Rahotanni sun bayyana yadda 'yan ta'addan Boko Haram suka hallaka wasu sojojin kasar Kamaru da dama yayin da suka kai hari a wani yankin arewacin kasar, Asabar.
Yayin da lamarin tsaro ke kara tabarbarewa a jihar Kaduna, wasu yan bindiga sun kwashi kashinsu a hannu yayin da suka yi kokarin kai hari hedkwatar yan sanda.
Ministan yada labarai da al'adu a Najeriya ya bayyana yadda wasu mutane ke amfani da addini ko kablianci wajen raba kan mutane, yayin da ake zaman lafiya tsakan
Sunday Adeyemo, mai rajin kwatar kasar Yarabawa wanda akafi sani da Sunday Igboho ya maka gwamnatin tarayya a kotu bisa kutsa mishi gida inda yake bukatar.
Babban lauyan Sunday Igboho ya gana da BBC Yoruba, ya kuma bayyana irin laifuka uku da gwamnatin Najeriya ta shigar akan Sunday Igboho, a jamhuriyar Benin.
Wajibi ne yin salloli biyar a kan dukkan baligi, mai hankali a halin zaman gida, halin tafiya da yaƙi a kan namiji da mace, sai mace mai yin jinin haila, da mai
'Yan bindiga sun saki mutane shida daga cikin mutanen da aka sace a garin Batsari da ke cikin jihar Katsina a matsayin kyautar Sallah bayan sun kwanaki 67.
Labarai
Samu kari