Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Kwamishinan lafiya na jihar Katsina, Yakubu Nuhu Danja, ya bayyana cewa aƙalla mutun 60 suka mutu bayan ɓarkewar cutar kwalara a faɗin kananan hukumomin Katsina
Kungiyar Arewa ta CF ta ce shugaba Buhari bai tsinana komai ba, kuma a matsayinsa na tsohon soja ya gagara magance matsalolin rashin tsari da Najeriya ke ciki.
Dakarun sojojin ƙasa na Operation Safe Haven sun samu nasarar dakile wasu hare-haren yan bindiga a karamar hukumar Zangon Kataf, jihar Kaduna, mutum 5 sun mutu.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Chief Olusegun Obasabjo ya kai ziyara jamhuriyar Benin a makon farko na Augustan 2021 kamar yadda The Cable ta ruwaito hakan.
Sarkin musulmi ya bayyana cewa, 'yan Boko su ne matsalar Najeriya. Ya bukaci musulmi da kirista kowa ya koma ga littafin addininsa domin zama lafiya daram.
Lallai maganar hausawa gaskiya ce, daidai ruwa daidai kurji, anyi shagalin bikin Adebola Williams, CEO na Red Africa, wani kamfanin labarai, da Kehinde Daniel.
Shugaban hafsun soji ya ziyarci sansanin daukar sabbin sojoji da ke Falgore a jihar Kano. Ya bukaci jami'an da ke aikin tantancewar su kasance masu gaskiya.
Wani sanata ya makale yayin da ambaliyar ruwa ta hana kowa wucewa a hanyar babban birnin tarayya, Abuja. Matafiya da dama sun makale a kan hanyar ta Abuja.
Babu shakka tsohon dan dambe Floyd Mayweather yana da tarin dukiya kuma yana son hawa motocin alfarma na zamani. Fitaccen dan damben mai suna Floyd Mayweather.
Labarai
Samu kari