Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Yayin da yajin aikin likitoci masu neman kwarewa ke kara ta'azzara, shugaban kungiyar na ƙasa, Uyilawa Okhuaihesuyi, ya bukaci gwamnati ta sallami ministoci.
Yan fashin daji sun tare motar yan bikin aure inda suka tasa baki ɗaya waɗanda suke cikin motar zuwa cikin daji, amma jami'an tsaro sun ɗauki matakin gaggawa.
Jirgin sojin saman Najeriya, NAF, dake aikin karkashin rundunar Operation Hadarin Daji a arewa maso yamma, ya bankado yunkurin sace matafiya da wasu miyagun.
Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa wasu 'yan fashi da makami sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai na jihar a garinsa da ke Tafa, Alhaji Sani Idris.
Sakamakon yadda ake tsanantawa 'yan ta'adda da dakarun rundunar operation HADIN KAI ke yi ga 'yan ta'adda,hakan yasa miyagun 'yan Boko Haram dake arewa maso ga.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta tabbatar da sace wani yaro mai shekaru hudu mai suna Musa wabda wani yaron makwabcinsu mai suna Abubakar mai shekaru 9 yayi.
‘Yan Majalisa sun musanya rade-radin da ke yawo a kan kirkirar sababbin Jihohi a 20. ‘Yan Majalisa sun ce akwai ka’idoji da ake bi kafin a kai ga kirkirar Jiha.
A cikin nasarorin da rundunar sojin Najeriya ke samu na kwanakin nan, a halin yanzu sun karba tubabbaun 'yan ta'addan Boko Haram 605 wadanda suka mika wuya.
Sanata Rochas Okorocha ya ce zai gina katafariyar Jami’ar Musulunci a garin Daura. Okorocha ya yi alkawarin gina Jami’ar Musulunci da za a rika karatu kyauta.
Labarai
Samu kari