Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
FCT, Abuja - Gwamnatin tarayya ta fidda sama da yan Najeriya milyan 10 daga cikin bakin talauci ta shirye-shiryen tallafi fa jin kai ta NSIP, cewar Minista Sadi
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bayyana cewa binciken da ta gudanar ya nuna cewa masallatai 11 Gwamna Babagana Zulum ya rusa yayin da ya rusa cocina 4.
Indiya da Najeriya suna cikin kasashen da su ka fi kowane yawon aron kudi. Amma duk da haka gwamnatin Najeriya ba ta yarda cewa bashi zai yi mata daurin goro ba
Kungiyar Yarbawa sun gargadi Obasanjo sun ce kada ya kuskura ya tsoma baki kan batun Sunday Igboho da yake fuskanta a hannun gwamnatin Najeriya a halin yanzu.
Gwamna Babagana Zulum ya ziyarci Makaranta, ya yi wa Malamai gwaji domin auna kaifin basirarsu. Bayan sakamakon jarrabawar ya fito, ya ba Malamai kudi da shadda
Wani jami'in 'dan sandan Najeriya da ke rawa a koda yaushe lokacin da yake kula da ababen hawa a Abuja ya yi magana game da aikinsa da yadda mutane ke daukansa.
Gwamnatin Buhari ta ware makudan kudade domin 'yan sanda su ke sayen man fetur ake zuba wa mota domin ci gaba da aiki tukuru. Wannan ne karo na farko irin haka.
Hasashen masana da kuma kuri'ar da aka gudanar ta sake bayyana Osinbajo a matsayin dan takarar shugaban kasa da yafi cancanta ya gaji shugaba Buhari a 2023.
Ayyukan hadakar sojojin sama dana kasa na Operation Gama Aiki (OPGA) suna kara samar da nasarori na ban mamaki.,PR Nigeria suna cigaba da tattaro bayanai akan.
Labarai
Samu kari