Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Wata malamar makaranta ta mutu bayan an zargi mahaifin wani ɗalibi da dukan ta har lahira a ƙauyen Ugbamaka da ke Olamaboro da ke jihar Kogi a Najeriya.
Rundunar 'yan sanda ta sanar da damke babban limamin masu rajin kafa kasar Biafra, IPOB a jihar Imo, Kamar yadda mai magana da yawun rundunar 'yan sandan yace.
Gwamnan jihat New York ta kasar Amurka, Andrew Cuomo, ya yi murabus daga mukaminsa biyo bayan matsin lambar da yake sha saboda zarginsa da neman mata a jihar.
Ona Ekhomu, shahararren masanin lamarin tsaro a kasar Najeriya ya mutu bayan ya yi fama da cutar COVID-19 a jihar Legas a ranar Litinin, 9 ga watan Agusta.
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Talata, ya taya mabiya addinin Islama a Najeriya murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci 1443 bayan Hijran Manzon Allah (SAW).
Gwamnati ta yi barazanar sake duba alakarta da Indonesia. Wannan ya biyo bayan cin zarafin wani jami'in diflomasiyyar Najeriya da wasu jami'an kasar suka yi.
Wani ruwan sama da aka yi a jihar Katsina a cikin rana ɗaya kacal ba'a taba ganin irinsa ba cikin shekara 100 a cewar hukumar harsashen yanayi ta kasa (NIMET)
Akalla mutum 45 wanda ya hada da mayakan Boko Haram/ISWAP matasa yan kasa da shekaru ashirin guda 14 tare da mata da yara 31 sun mika wuya ga Sojoji a Litinin.
Shugaban kamfanin 'Dangote Group,' Aliko Dangote, ya koma mataki na 117 a jerin masu kuɗin duniya, a cikin wani sabon rahoto da jaridar Bloomberg ta fitar.
Tsohon Minista, Salomon Dalung ya ce mun shiga halin la-haula a Najeriya a kan tarkuwa da mutane, ya ce iIdan Jami’an tsaro sun ga dama, za su iya kama miyagu.
Labarai
Samu kari