Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Wasu wadanda suka tsallake harin da aka kaiwa matfiya Musulmi a ranar Asabar wurin Gada-Biyu zuwa titin Rukuba dake karamar hukumar Jos ta arewa a jihar Filato.
Dahiru Bauchi ya fadin abubuwan da suke bukatar Gwamnati ta yi wa wadanda suka kashe masa mutane a Jos, ya ce an dade ana kashe masa mutanensa a kasar nan.
Wasu yan bindiga sun hallaka jami'an tsao, ciki da dan sanda, a jihar Zamfara yayinda suka fasa kwalejin ilmin aikin noma dake karamar hukumar Bakura na jihar.
A kalla mutane biyar ne suka sheka lahira yayin da wasu 5 suka jigata sakamakon farmakin da miyagu suka isa yankin Madamai dake karamar hukumar Kaura, Kaduna.
Binciken masana ya bayyana cewa, akwai alamun 'yan Najeriya za su ci gaba da shan wahala duba da yadda kasar ke tafiya musamman ta fannin tattalin arzikin kasa.
Sarkin Nnewi ya roki Ministan kwadago, Chris Ngige, ya ba yaransu aiki. Ministan ya ce za a cigaba da ba mutane aiki da zarar an cire takunkumin daukar aiki.
A halin yanzu, dakarun sojin Najeriya sun karba kwamandoji da mambobin Boko Haram da suka tuba sama da 1,500 a gagarumar tururuwar da tsoffin 'yan ta'addan ke.
Mun kawo sunayen Matafiya 26 da aka yi wa kisan gilla a Jos yayin dawowa daga zikiri Jos. Wadannan mutane ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, aka auka masu.
Hukumomin ketare sun kama Hadimin Goodluck Jonathan a Amsterdam. Kingsley Kuku ya fito daga Ghana ne, ya na hanyarsa ta zuwa Landan, yayin da aka kama shi.
Labarai
Samu kari