Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Jami'in tsaron NSCDC ya harbi wata yarinya da bindiga a garin warwason abinci a wurin biki. Wanna lamari ya faru ne a garin Uyo na jihar Akwa Ibom a ranar Asaba
Borno - Farfesa Babagana Umaru Zulum na jihar Borno, ya nuna damuwarsa kan halin da jiharsa ta shiga, biyo bayan mika wuyan da maya'kan Boko Haram suke yi.
Kungiyar makiyaya Fulani ta miyetti Allah ta yi zazzafan martani bayan da aka kashe musulmai da dama a wani yankin jihar Filato da sanyin safiyar jiya Asabar.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar cafke wasu mutane 12 da ake zargi da hannu cikin kashe musulmai da dama a wani yankin jihar Filato, ana kuma kan bincike akansu.
Plateau - Rundunar sojin Operation Safe Haven dake jihar Filato, ta bayyana cewa da safiyar Lahadin nan ta sake ceto mutum 7 cikin waɗanda aka kaiwa hari a Jos.
Plateau - Kungiyar fafutukar kare hakkin musulmai, MURIC, ta yi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa wasu musulmi da hanya ta biyo da su Jos, jihar Plateau.
Sokoto - Wasu mutane ɗauke da muggan makamai sun farmaki wasu kauyuka uku a jihar Sokoto ranar Asabar, inda duka kashe aƙalla mutum 9, tare da jikkata wasu.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda Najeriya ta gagara cimma wani abin kirki cikin shekaru 40 da suka gabata. Ya bayyana haka ne a Kaduna.
Yanzu-Yanzu: An sanya dokar ta baci a garin Jos biyo bayan kisan gilla. Wannan na zuwa ne awanni kadan bayan da aka kashe wasu mutane a wani yankin jihar ta fil
Labarai
Samu kari