Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Mai Martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya bayyana cewa ya so ’diyarsa, Zahra Bayero, ta kammala karatunta kafin tayi aure. Za'a daura ranar Juma'a.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 19 ga watan Agusta, zai sa labule tare da shugabannin tsaro a kan matsalolin rashin tsaro da kasar ke fuskanta.
Zamfara - Gwamna Bello Matawalle ya ɗauki alkawarin kuɓutar da dalibai da kuma malaman da yan bindiga suka sace a kwalejin fasahar noma da dabbobi dake Bakura.
A matsayin hanyar bullo wa tubabbun ‘yan Boko Haram daga bangarori daban daban na jihar Borno, gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kai ziyara Abuja.
Kwamitin da aka kafa domin gudanar da bincike kan Abba Kyari ya kammala aikinsa, ya kuma tura rahotonsa zuwa ga sufeto janar na 'yan sandan Najeriya a makonnan.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa kuma Sanata da ya wakilci Plateau ta tsakiya, Sanata Ibrahim Suleiman Mantu, ya rigamu gidan gaskiya ranar Talata.
Rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar damko hadimin gwamna a kudanci wanda yake daukar dawainiyar 'Unknown Gunmen' a yankin kudancin kasar nan suna barna.
Emmanuel Adebayor yana matukar son more rayuwa da hawa motoci masu tsadar gaske tun daga mota kirar Rolls Royce,Mercedes Benz G65 tana daya daga cikin tsadaddu.
MinistanSadarwa da Tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ibrahim Ali Pantami, ya bayyana cewa shugaban Muhamadu ya kasa cin abinci ranar da aka kai hari kan Musulmai.
Labarai
Samu kari