Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Plateau - An sake gano gawarwakin wasu mutum 7 na daban a Jos wanda yan sanda suke ganin yana da alaƙa da kisan gillan da aka yiwa musulmai ranar Asabar a Jos
Muhammadu Buhari ya taya Ibrahim Babangida murnar cika shekara 80. Shugaban Najeriya ya yi jawabi, ya yabi IBB, ya yi masa fata ya kara tsawon rai a Duniya.
Wasu 'yan bindiga sun bude wa wasu masu gina matatar man fetur wuta a kan hanyarsu ta zuwa wajen hako. Nan take wasu sun mutu, wasu kuma sun ji raunuka munana.
Plateau - Gwamna Simon Lalong na jihar Filato ya sha alwashin sanya kafar wando ɗaya da duk wanda yake yaɗa labaran karya domin tunzura mutane a jihar Filato.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Ahmed Musa, yayi Allah wadai da kisan da aka yi wa Musulmi a garin Jos kuma ya bukaci gwamnati ta dauka mataki.
Kaduna - Yayin da ake cigaba da jimamin kisan gillan da wasu mutane suka yiwa matagiya a kan hanyar Jos, wasu yan bindiga sun sace kai hari kudancin Kaduna.
Adamawa - Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin inuwar jam'iyyar PDP a zaɓen 2019, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da kisan gillan da aka yiwa musulmai.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA tana cigaba da tabbatar da shirinta na kama masu safarar miyagun kwayoyi da kwace kwayoyin a hannunsu kamar.
Dan majalisar wakilai daga jihar Ondo ya rasu sakamakon wata 'yar karamar jinya da yayi a wani asibiti mai zaman kansa dake a jiharsa ta Ondo. An tabbatar da ha
Labarai
Samu kari