Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An sha kwalliya, amarya yayin da ake shirin bikin budan kai. Hotuna da bidiyo sun watsu a kafafen sada zumunta na shirin budan kai a shagalin Yusuf da Zahra.
Imo - Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Imo tare da taimakon jami'an sa kai na yankin Nsu, sun yi musayar wuta da tawagar wani sanannen ɗan fashi a Imo.
Masani a fannin ilimin koyarwa ya bayyana cewa, Najeriya tana da malaman makaranta masu kwazo da kwarewar da za su iya gogayya da kowane malami a duniyar nan.
A watsu hotuna da uwar gidan shugaban Kasa, Aisha Buhari ta wallafa a shafinta na Instagram, ta bayyana haba-haba da ganin amaryar dan ta, Zahra Nasir Bayero.
Shehin Malamin addinin Islam, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi ya yi Alla-wadai da yadda yan siyasa sukayi tururuwa zuwa daurin auren 'dan Buhari da Zahra Bayero.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nasarawa ta ce matashin da ta kama mai shekara 35 ya shiga hannu ne a hanyarsa ta safarar makaman zuwa wani wuri da ba a bayyana ba.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, a ranar Asabar ya mika sandar girma ga Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado-Bayero, a matsayin Sarkin Bichi na biyu.
Daya daga cikin lauyoyin Sunday Igboho, mai rajin kafa kasar Yarabawa, Odua Rep, Olusegun Falola, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya zama shugaban kama karya.
Sama da mutane 50,000 a garuruwa 17 dake karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto sun yi gudun Hijra zuwa jamhuriyyar Nijar sakamakon hare-haren yan bindiga.
Labarai
Samu kari