Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya zabo wasu mutane ya ba su mukamai. Gwamnan ya nada masu bada shawara na musamman da mataimaka na musamman.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya zabo wasu mutane ya ba su mukamai. Gwamnan ya nada masu bada shawara na musamman da mataimaka na musamman.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Tsohon shugaban kasa na zamanin mulki soja, Yakubu Gowon yayi hasashen cewa tattalin arzikin Nigeria zai yi farfadowa mai ban mamaki kafin karshen shekarar 2021
‘Yan Najeriya sun bayyana mamakinsu akan yadda ‘yan bindiga suka kai farmaki har NDA. Daily Trust ta ruwaito yadda ‘yan bindiga suka afka har barikin Afaka.
Majalisar Jihar Zamfara ta dakatar da zamanta har sai baba ta gani sakamakon sace mahaifin kakakin majalisar yayin wani hari da yan bindiga suka kai a garinsu
A ranar Talata da sassafe ne wasu 'yan bindiga suka kai farmaki barikin Afaka dake NDA inda suka harbe wasu sojoji biyu, sace wani daya da kuma raunata wani.
Da yake tabbatar da aukwar lamarin a cikin wata sanarwar da ya fitar a safiyar yau, Kakakin NDA, Manjo Bashir Jajira ya ce maharan sun yi wa tsarin tsaro kutse.
Karamin ministan noma da raya karkara, Mustapha Shehuri, ya bayyana cewa Najeriya ka iya fadawa halin karancin abinci saboda babu tsari mai karfi na tsaron abin
Hukumar ‘yan sandan kasar Ghana sun kama wani dan kwallo kafa, Richard Gyamfi wanda aka fi sani da Fire Man da kawun mutane 3 a firjinsa a wuraren Sunyami.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya nuna rashin jin dadin sa kan tafiyar hawainiya da gwamnatin shugaban ƙasa Buhari take yi a bangaren tsaron kasar nan.
EFCC ta kama wani Malam Ayu Sugum da ya amshi miliyoyi a hannun wani ma'aikaci Abubakar Bakura da sunan zai masa asirin zama attajiri cikin sati biyu a Borno.
Labarai
Samu kari