An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran da Gwamnan jihar Katsin Aminu Masari na da takwararsa na Jihar Benue, Samuel Ortom, na cewa mutane su kare kansu daga yan
Hukumar EFCC ta bayyana cewa, akwai bukatar bankuna suke zakulo hanyoyin samun kudin shiga na 'yan Najeriya kafin bude musu asusun banki kowane iri ne a kasar.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta soke damar shigo da tacaccen man fetur a PIA. An janye dama ta musamman na shigo da mai, da aka ba irinsu kamfanin BUA da Dangote.
A safiyar Talata ne kungiyar dattawan arewa ta koka a kan tabarbarewar rashin tsaro sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai barikin Afaka dake NDA, Kaduna.
A watan Yuli Webomotrics ta fito da jerin jami’o’in da suka fi kowane kyau a bana. Babu wata Jami’a daga Arewa a sahun farko na fitattun Makarantun kasar nan.
Hukumar NIMET ta ce za ayi fama da ambaliya daga jiya zuwa gobe. Hasashen masana ya nuna zai an yi hattara, za a iya samun hadari a garuruwa har 34 na kasar nan
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai mumunan hari makarantar horar da Sojin Najeriya NDA dake jihar Kaduna. Rahoton ya nuna cewa yan bindigan sun hallaka mutum.
Yan bindigan da kai hari makarantar horar da Sojojin Najeriya NDA dake garin Afaka a jihar Kaduna kuma sukayi awon gaba da jami'in Soja sun kira gidan Soja.
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya bada labarin zaman sa a kurkuku. Muhammadu Sanusi II yace an daure shi ne saboda yana sukar gwamnatin soja.
Labarai
Samu kari