Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa yan bijilanti ne a bidiyon da ake yadawa na wasu mutane na wucewa kusa da jami'an a kan babura a jihar Katsina.
Bayan shafe kwanaki sama da 80 a hannun 'yan bindiga, an sako daliban Islamiyyar Tegina dake jihar Neja a arewacin Najeriya. A halin suna kan hanyar zuwa minna.
Daliban kwalejin noma da ilmin dabbobi da aka sace a jihar Zamfara sun kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan shafe 'yan kwanaki a hannun 'yan bindigan da suka
Sanata, Ali Ndume, shugaban kwamitin rundunar sojin kasa, ya nuna damuwarsa kan yadda shugaba Buhari yake komawa gefe ya yi gum da bakinsa kan halin da ake ciki
Hukumar ‘yan sanda na jihar Osun ta ce sun samu nasarar sheke wasu da ake zargin makasa ne yayin musayar wutar da ta auku tsakaninsu bayan sun kai musu farmaki.
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa an kammala bincike kan zargin da ake yiwa tsohon kwamandan rundunar IRT, DCP Abba Kyari a hedkwatar yan sanda.
Rahoto daga jihar Abia ya bayyana cewa, wasu iyalai sun mutu bayan cin suya da ruwan lemon jus a yankin Umuahia ta jihar. Mutum bakwai ne suka mutu a lamarin.
Hukumar kwastam ta mika wasu miyagun magunguna da ta kwace a hannun wasu zuwa ga hukumar NAFDAC a jihar Kaduna. An kwace kayan ne a wannan na watan Agusta.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya yi ikirarin cewa babu sauran sansanin yan bindiga a jihar Neja, sai dai su zo daga jihohin dake makwaftaka da jihar.
Wasu samari 'yan kwalisa sun kammala karatun likitanci a rana daya, inda mahaifiyarsu ta ba da labarin irin kalubalen da suka fuskanta kafin wannan jan aikin.
Labarai
Samu kari