Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa yan bijilanti ne a bidiyon da ake yadawa na wasu mutane na wucewa kusa da jami'an a kan babura a jihar Katsina.
Shugaban jam'iyyar People’s Democratic Party PDP, Uche Secondus, da dimbin magoya bayansa sun dira hedkwatar jam'iyyar. Wadata Plaza. dake birnin tarayya Abuja.
‘Yan makarantar Tegina sun kubuta, amma iyaye da abokan arziki sun yi kashin Miliyan 16. Wadannan kananan yaran sun shafe kwanaki har 88 a hannun ‘yan bindiga.
Sufeto janar na ‘yan sanda, Usman Baba Alkali, a ranar Alhamis, 26 ga watan Agusta, ya karbi rahoton kwamitin bincike na musamman kan badakalar Abba Kyari.
Tijjani Umar, sakataren din -din -din na Fadar Shugaban Kasa, ya gargadi ma’aikata game da cin amana da hakokin da aka daura masu yayin gudanar da aikin su.
A jihar Abia, NARD ta na zargin gwamna da kin biyan albashin watanni 19. Likitocin da ke yajin-aiki sun raina N5, 000 da ake biya a matsayin alawus din hadari.
Karamar hukumar Rano a Jihar Kano, a ranar Laraba ta amince da kafa dokar haramta tadi ko haduwa tsakanin samari da 'yan mata da dare a jihar, Premium Times ta
Wani jirgin helicofta da kawo yanzu ba a gano mallakar waye bane ya harbi wani jirgin ruwa mai dauke da fasinjoji daga Fatakwal zuwa Bonny a jihar Rivers, The P
Gwamnatin Ebonyi ta ce ba ta goyon-bayan a ware fili domin ayi kiwon dabbobi. Jihar Ebonyi ba za ta bukaci kudi domin a gina wasu wuraren kiwon dabbobi ba.
Akalla dakarun Sojin Amurka 12 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin kunar bakin wake da ake zargin yan ta'addan ISIS suka kai tashar jirgin saman Afghanistan.
Labarai
Samu kari