Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa majalisar dattawa kudurin kirkirar 'yan sandan jihohi wanda zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya garambawul.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa majalisar dattawa kudurin kirkirar 'yan sandan jihohi wanda zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya garambawul.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
'Yan sanda sun yi nasarar cafke wani dan bindiga da aka gano shi yake kitsa sace-sacen dalibai da kashe su a wasu sassan jihar Kaduna. An gano abubuwan mamaki.
Wani bincike da aka yi ya nuna akwai hukumomin da ba su maida rarar kudinsu a baitul-mali. Babu sisin kobon da mafi yawan hukumomin Gwamnati suke dawowa da shi.
Karin kudin wutar lantarki zai iya jawo Ma’aikata su shiga yajin-aiki. NLC tace babu yadda aka iya, dole ayi yajin-aiki idan aka tashi kudin shan wuta a 2021.
Gwamnatin Zamfara ta kulle dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu dake dukkan kananan hukumomin jihar. Wannan ya biyo bayan harin da yan bindiga a Kaya.
Hankula sun tashi tun bayan ganin yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauki ministocinsa guda biyu daga majalisarsa kamar yadda Daily Trust ta gano hakan.
Mun kawo yadda yawan rigingimu suka jawo Buhari ya tsige Ministoci 2, abin da bai taba yi ba. A makon nan aka ji an tsige Saleh Mamman da Sabo Nanono daga FEC.
‘Yan Majalisan Benuwai sun yi taron-dangi, sun yi wa George Akume rubdugu kan kashe-kashe. ‘Yan majalisar sun yi tir da kiran Ministan na sa dokar ta-baci.
A ranar Laraba, Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom ya lashi takobin maka ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnati, Sanata George Akume a gaban kotu.
Fadar shugaban kasa ta caccaki kungiyar Amnesty International bisa zargin goyon bayan yan asalin yankin Biafra (IPOB) wanda ta zarga da tara bama-bamai a kasar.
Labarai
Samu kari