Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Sanata Aliyu Wammako daga jihar Sokoto, ya nada mataimaka na musamman har mutum 18 domin su isar romon dimokradiyya a fadin mazabarsa da yake wakilta a majalisa
Jam'iyyar APC a jihar Taraba ta ba shugaba Buhari shawari, ta ce ya kamata shugaba Buhari ya duba irin alherin da Taraba ta yi masa ya bai wa jiharsu minista.
Rundunar 'yan sanda sun shaida cewa, wasu 'yan bindiga sun sace sarkin New Bassa ta jihar Neja, inda tuni aka tura jami'an tsaro da 'yan banga domin ceto sarkin
Shugaban kwamitin rundunar sojojin ƙasa a majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, yace har yanzun yana nan a kan maganarsa ta farko kan mika wuyan yan Boko Haram.
Wasu 'yan bindiga sun mamaye garin Kurami, inda suka sace iyalan dan majalisar dokoki mai wakiltar yankin a majalisar dokokin jihar Katsina. An sace matarsa
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta lashe akwatin zabe kujerar shugaban karamar hukumar da kuma na kansila a mazabar gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i.
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na take masa hakkinsa.
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari yankin Burshin Fulani da ke cikin garin Bauchi inda suka halaka mutum daya tare da jikkata wani.
Ministan Kwadagon Najeriya, Dr Chris Ngige, yace Najeriya na da isassun Likitoci amma yawancinsu sun gudu aiki birnin tarayya Abuja, Legas da garin Fatakwal.
Labarai
Samu kari