Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin jihar Taraba ta rage albashin masu share tituna daga N15,000 zuwa N10,000. An ce wanda ba zai iya ba ya ajiye aikin.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin jihar Taraba ta rage albashin masu share tituna daga N15,000 zuwa N10,000. An ce wanda ba zai iya ba ya ajiye aikin.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Jami'an Hukumar Hisbah a Kano sun kama motoci biyu makare da katon 5,760 din giya daban-daban a kan hanyar Kano zuwa Madobi, rahoton News Wire NGR. Hakan na
Mace lamba ɗaya a ƙasar Amurka, Jill Biden, ta koma sana'arta ta koyarwa a wata kwaleji, ita ce matar shugaba ta farko da ta taɓa yin haka a tarihin matan.
An shiga halin fargaba a garin Umutu, a ƙaramar hukumar Ukwuani ta jihar Delta, bayan kisan wasu jami'an 'yan sanda uku na hedikwatar rundunar da ke yankin.
Majalisar Zartarwa ta Tarayyar Nigeria, FEC, ta amince a fara aiwatar da tsarin sabuwar fasahar sadarwar ta 5G. An amince da fara aiwatar da shirin shimfida ne
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bayyana cewa yanzu jihar Kogi tana samar da man fetur. Ya fadi hakan ne a wata tattaunawa da manema labaran gidan gwamnati.
Wata matar aure yar kimanin shekara 55 a duniya ta roki kotu ta raba aureɓta da mijinta domin ba zai taba tuba daga neman matan da yake yi ba, ya zama jininsa.
'Yan sanda sun cafke wasu mutane da suka amsa laifin cewa su suka hallaka mahaifin tsohon gwamnan jihar Filato Dariye, sun kuma bayyana yadda suka yi suka kashe
Yayin da ake ci gaba da kokarin hana kiwo a fili sakaka a wasu yankunan kudancin Najeriya, Miyetti Allah ta roki gwamnatin jihar Legas da ta ba ta lokaci ta hor
Abuja - Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana makasudin da yasa ma'aikatarsa ta katse hanyoyi sadarwa a Zamfara
Labarai
Samu kari