Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin jihar Taraba ta rage albashin masu share tituna daga N15,000 zuwa N10,000. An ce wanda ba zai iya ba ya ajiye aikin.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin jihar Taraba ta rage albashin masu share tituna daga N15,000 zuwa N10,000. An ce wanda ba zai iya ba ya ajiye aikin.
Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Mutum bakwai daga cikin iyalan Alhaji Alhassan Adam, Sarkin Kajuru, sun kubuta daga hannun miyagun masu garkuwa da mutane bayan kwashe watanni biyu a hannun su.
Shari’ar da ake yi tsakanin Gwamnatin Ribas da FIRS ta kawo sauyi a jihohi. Nyesom Wike ya kai Gwamnati kara, yana so FIRS ta kyale jihohi su rika tattara VAT.
Wasu 'yan bindiga biyar sun rasa rayukansu bayan ’yan bindiga sun bude musu wuta a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari a ranar Talata, a Jihar Kaduna.
Dubbannin yan kasuwa sun cika kasuwar Kawo dake cikin jihar Kaduna ranar Talata, inda suka yi fatali da umarnin gwamnatin Kaduna na dakatar da harkokin kasuwar.
Domin cigaba da tabbatar da wanzuwar adalci, hukumar jin dadin ma'aikatan sashen shari'a ta jihar Borno ta sallami Alkalan kotun shari'a biyu. rahoton The Punch
Gwamnatin Jihar Filato, ta janye dokar hana tuka adaidaita sahu a garin Jos da kewaye tare da sassauta dokar hana zirga-zirga, a Karamar Hukumar Jos ta Arewa.
Kungiyar likitoci mazauna kasa sun bayyana gwarin gwiwarsu kan mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo cewa shi ne zai iya magance matsalar da suke fuskanta.
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a, JAMB, ta bayyana cewa jami'ar Ilori da jami'ar Legas, Akoka ne jami'o'i biyu da dalibai sukafi neman shiga a Najeriya.
'Yan bindigan da ake zargin sun tsere ne daga daga yankunan Bakura - Talata Mafara na jihar Zamfara, sun kai hari ƙaramar hukumar Dange Shuni a Sokoto sun sace
Labarai
Samu kari