Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa majalisar dattawa kudurin kirkirar 'yan sandan jihohi wanda zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya garambawul.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa majalisar dattawa kudurin kirkirar 'yan sandan jihohi wanda zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya garambawul.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Wasu bata gari sun kai wa jami’in hukumar kashe gobara farmaki a Lokoja, jihar Kogi, inda suka yi musu kaca-kaca da makamai, Daily Trust ta ruwaito. Jami’in hul
Shugaba Buhari yayin ziyarar aiki ta yini guda da ya kai jihar Imo a ranar Alhamis ya ce yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ya zama mai matukar wahala.
Sheikh Gumi ya bada labarin wani Bawan Allah da ya tsira daga hannun ‘Yan bindiga. Da ya ji ana neman mutanen gari su taimaka, sai ya bi ta cikin gonar masara.
Sheikh Ahmed Gumi ya soka wa kakakin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Femi Adesina maganganu masu zafi, inda ya ce 'sakarai ne kadai zai bari yankinsa ya zama fi
Duka Jihohin kasar nan suna so Gwamnatin Tarayya tayi aman harajin da ta karba daga 2015 zuwa 2020. Ana tsakiyar rigimar VAT da Gwamnatin Tarayya, aka je kotun.
Bayan barazanar shigar da shi kotu cikin sa'o'i 12 da babban Malami, Sheikh Kabiru Haruna Gombe yayi, tsohon kwamishanan ayyukan Kano ya nemi gafarar Malam.
Wata Kungiya a jihar oyo ta nemi hukumar tsaro ta karin kaya da ta binciki ziyarar da shahararren malamin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya kai garin Igboho.
'Yan sandan jihar Imo sun kama wata malamar coci da sauran mutane 4 da ake zargin sun mayar da coci kasuwar jarirai, rahoton News Wire NGR. ‘Yan sanda sun afka
A garin Enugu, wani ya kama matarsa da duka cikin dare, ya yi sanadiyyar ajalinta. Wannan magidanci ya dawo gida bayan ya sha giya, ya nemi a kawo masa abinci.
Labarai
Samu kari