Dan siyasa a kasar Tanzania ya angwance da kyakkyawar mata

Dan siyasa a kasar Tanzania ya angwance da kyakkyawar mata

  • Dan siyasa ya angwance da sabuwar amaryarsa a kasar Tanzania
  • Hanarabul Petro ya cika alkawarin auren da ya yi budurwarsa bayan watanni 3
  • Jama'a a kafafen yada labari sun sanya albarkacin bakinsu

Shahrarren dan siyasa a kasar Tanzania, Petro Magoti, ya saki hotunan daurin aurensa da kyakkyawar budurwa bayan cika alkawarin da yayi mata ranar 29 ga Mayu, 2021.

Hotunan daurin auren dan siyasan sun cika kafafen ra'ayi da sada zumunta kuma mutane na tofa albarkatun bakinsu.

Petro a shafinsa na Instagram ya bayyana cewa:

“Mr and Mrs Petro Magoti, 4ver.”

Kalli hotunan:

Dan siyasa a kasar Tanzania ya angwance da kyakkyawar mata
Dan siyasa a kasar Tanzania ya angwance da kyakkyawar mata Hoto: Petro Magoti
Asali: Instagram

Dan siyasa a kasar Tanzania ya angwance da kyakkyawar mata
Dan siyasa a kasar Tanzania ya angwance da kyakkyawar mata Hoto: Petro Magoti
Asali: Instagram

Mabiyanmu na shafin Facebook sun bayyana ra'ayoyinsu:

Abdoulrahman Muhammad Darazo yace:

"Haka dai munaji muna gani duk kyawun mu za'a Aure kyawawan Ya Allah ka bani kuđi Mata hudu zan Auro rana đaya "

Zaham Dandada Yace:

"Watosu Auren Mace Maikyau Jarine Awajensu
Niko Gara Abani Kudin Auren Mai Kyau Din, Allah Zaikawo Mai Hali Nagari."

Dan Hassan Jikan Dudu yace:

"Iya kudinka iya kyan matarka
Kugafa dalleliyar da Oshomole ya auro"

Ali Uba Ahmad

"Yawan kudinsa yawan shagalinsa"

Shafiullah S Gangara

"Naira kiwuce ayaga kuda mahaukaci ya tsinta kasan dai wannan da baida kisisi ku kallin kirki bazaisamu ba wajan zankadidin budurwa."

Asali: Legit.ng

Online view pixel