Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa yan bijilanti ne a bidiyon da ake yadawa na wasu mutane na wucewa kusa da jami'an a kan babura a jihar Katsina.
'Yan bindiga suna yin amfani da kafofin sadarwa na jamhuriyar Nijar wurin kai farmaki kamar yadda Aminu Almustapha Gobir, dan majalisa mai wakiltar Sabon Birni.
Rahotanni daga jihar Sokoto sun tabbatar da cewa sojojin da dama sun rasa rayukansu yayin da wasu tsagerun yan bindiga suka kai hari barikin sojoji a Sokoto.
Miyagun 'yan bindiga sun kwashi kashin su a hannun sojoji da jami'an yan sanda, yayin da suka yi kokarin kai mugun hari garin Shinkafi, dake jihar Zamfara.
Sojojin Najeriya sun cafke wani kasurgumin dan bindiga da ake nema a jihar Kaduna. Wannan dan bindiga ya kasance shugaban da ke kitsa sace-sace a Arewa maso yam
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Abuja bayan kwashe mako daya ya na ayyuka a taro karo na 76 na majalisar dinkin duniya a birnin New York da ke Amurka.
Sakamakon hauhawar ta’addanci a fadin jihar Katsina manoma da dama sun hakura da noma gonakin su sakamakon yadda ‘yan bindiga suka tilasta musu biyan haraji.
Ana ci gaba da fuskantar matsalolin sace-sace da kashe-kashen mutane a jihar Zamfara duk da cewa, gwamnati ta ba da umarnin katse hanyoyin sadarwa a jihar.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a ranar Asabar ya ce gwamnatin jihar ba za ta janye karin kudin makaranta da ta yi wa jami'ar jihar,Premium Times ta sanar.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana halin da Najeriya ke ciki, inda ya ce abin kunya ne kasar ta ke kiran kanta uwa ga Afrika duba da tattalin ar
Labarai
Samu kari