Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Kididdigan da ASVI na Tattalin Arziki ya fitar ya nuna wasu jihohin da ba za su iya rayuwa ba tare da tallafi daga asusun gwamnatin tarayya ba saboda IGR dinsu.
Farfesa Yemi Osinbajo ya kaddamar da gidajen Dakkada a jihar Akwa Ibom. A nan Yemi Osinbajo yace gwamnatin tarayya ta kashe kudi wajen abubuwan more rayuwa.
Wasu da ake zargin yan ta'addan Boko Haram/ISWAP sun budewa jami'an Sojojin Najeriya wuta ranar Juma'a yayinda suke hanyarsu ta zuwa Maiduguri daga Marte..
Wasu gungun ’yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai hari anguwar Kuregu da ke Wusasa a Zariya, Jihar Kaduna inda suka kashe mutum biyu da sace malami.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya nada Sarkin Kano an 14, Muhammadu Sanusi na biyu, a matsayin sabon Cansalan Jami'ar jihar Kaduna KASU a ranar Asabar.
Wani sabon rahoto ya bayar da rabe-raben yawan basussukan da shugabanin kasar Najeriya hudu suka samu tun bayan dawowar mulkin dimokuradiyya a kasar a 1999.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya na shirye-shirye samar da isasshen wutan lantarki ga yan Najeriya nan da shekarar 2030.
Wasu gungun yan ta'addBoko Haram sun garzaya Kaduna daga Arewa maso gabas domin fara horar da yan bindiga masu garkuwa da mutane a Arewa maso yammacin Najeriya.
'Yar wasar kwaikwayo na masana'antar Kannywood, Ummi Rahab, ta yi magana kan dambarwar da ke tsakaninta da shahrarren dan wasa kuma mawaki, Adamu A. Zango.
Labarai
Samu kari