Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Dan ta'adda, Bello Turji ya bayyana cewa a shirye yake a yi zaman lafiya da shi ko kuma yaki idan aka zabi hakan. Bello Turji ya ce bai ajiye makami ba.
Gwarazan dakarun rundunar sojojin Najeeiya sun kwato mutum 8 da yan bindiga suka yi yunkurin garkuwa da su a Kaduna, sun kuma aika yan ta'adda akalla uku Lahira
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi kasar Gambia domin halartar bikin rantsar da Shugaba Adama Barrow a karo na biyu ranar Laraba, 19 ga watan Janairu.
Shugaban kungiyar yakin neman zaben Buhari, BCO, Alhaji Danladi Pasali ya riga mu gidan gaskiya. Daily Trust ta ruwaito cewa Pasali ya rasu ne a asibiti a babba
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari bai ba kowa umurnin kara farashin man fetur ta hanyar cire tallafin gwamnati.
Wata masifaffiyar mata ta illata ɗiyarta ta cikinta da ruwan zafi a jihar Osun, saboda ta aike ta kai niƙa ba ta je ba, a halin yanzun an damke ta tana tsare.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci yan Najeriya da su kara hakuri kan halin da ake ciki inda ya ce farashin kayan abinci na gab da karyewa a kasar nan.
A ƙalla mutane 16 ne suka rasa rayukan su a ranar Juma'ah yayin da wasu waɗanɗa ake zargi da zama ƴan bindiga suka kai hari Danko ƙaramar hukumar Wasagu, Kebbi.
Labarin da ke iso mu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta kama wani gidan mai a wani yankin jihar Oyo. An ga jami'ai na kokarin kashe mummunar gobarar.
Wasu matasa biyu saurayi da budurwa kuma ma'aikatan jinya a Najeriya sun riga mu gidan gaskiya makonni bayan amincewa zasu auri junan su, a wani hatsarin mota.
Labarai
Samu kari